Manyan Labarai

Manyan Labarai

An dage ranar dawo da ’yan Najeriya daga Ukraine

Najeriya ta dage kwaso ’yan kasarta da suka makale a Ukraine bayan barkewar yaki.

Majalisa ta yi watsi da dokar hana ’ya’yan masu mukaman siyasa karatu a kasar waje

’Yan majalisa sun ce tun kafin su samu mukaman siyasa ’ya’yansu ke karatu a kasashen waje

Zan fice da PDP zuwa NNPP kafin karshen wata —Kwankwaso

Kwankwaso ya tabbatar cewa zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP kafin karshen watan Maris da muke ciki

Gwamnati ta sa a tura Abba Kyari Amurka ya fuskanci hukunci

Ma’aikatar Shari’a ta ba da izinin tisa keyar Abba Kyari zuwa Amurka ya fuskanci shari’a kan Badakalar Hushpupi ta Dala miliyan 1.1

NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba

Ainihin abubuwan da suka janyo wahalar man da kuma lokacin da matsalar za ta kare