Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba zuwa APC
Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Gwamna Abba daga NNPP zuwa APC.
Manyan Labarai
Ganduje ya dawo Najeriya yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Gwamna Abba daga NNPP zuwa APC.
Abba ya yi wata ganawar sirri da Kwankwaso da tsakar dare, a ƙoƙarin shawo kan ubangidansa zuwa jam’iyyar APC.
An yi garkuwa da mutanen biyu ne a ranar 17 ga Disamba, 2025, yayin da suke tafiya daga Miringa zuwa Maiduguri.
Yanzu dai Super Eagles za ta kara masu masaukin baƙi, Maroko.
Hukumar ta ce za ta bayyana sakamakon bincikenta na gaba kaɗan.