Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama dilar kwayoyi da kilogiram 5,862 da yaranta 6 a Legas

Sai dai an yi ba-ta-kashi kafin a samu nasarar kama su.

Dakarun Rasha na daf da mamaye babban birnin Ukraine

Alamu na nuna cewa burin dakarun Rasha shi ne kama shugabannin Ukraine

Zuriyar Dantata: Zuriyar da ta fi dukiya a Afirka ta Yamma

Bincike ya nuna a duk fadin Afirka ta Yamma, babu wanda ya fi zuriyar masu kudi.

INEC ta fitar da ranakun zabukan 2023

INEC ta ce za a yi zaben Shugaban Kasa ranar 25 ga Fabrairun 2023.

Atiku da Obasanjo sun yi ganawar sirri

Sun sa labule kwanaki kadan bayan kotu ta yi watsi da bukatar hana Atiku tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023.