Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya ta bukaci Rasha ta janye sojojinta daga Ukraine

Najeriya na goyon bayan taka wa Rasha burki da kuma janye sojojinta daga Ukraine.

Attajiran Rasha sun yi asarar Dala 39bn a rana daya

Asarar ita ce ta biyar mafi muni a tarihin kasuwar hannun jarin kasar Rasha, wato MOREX

Amurka da EU za su hana taba kadarorin Putin da Lavrov

Rasha ta ce haramcin na nuna gazawar kasashen Yamma

A karo na 2 cikin kwana 5, bam ya sake fashewa a kauyen Neja

Wannan shi ne karo na biyu da bam din ke tashi a yankin cikin kwana biyar.

Abu 10 da ya kamata ku sani kan dokar zaben da Buhari ya sawa hannu

’Yan Najeriya da dama dai na ta tambayar me zai faru bayan da Shugaban ya rattaba hannu.