Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta yanke wa Evans hukuncin daurin rai da rai

Kotun dai ta samu Evan da wasu mutum biyu da laifin da ake zarginsu da aikatawa.

Hare-haren Rasha sun tilasta wa mutum 100,000 gudun hijira

Hukumar ta kuma ce wasu dubbai sun tsallaka Romania da Maldova don neman mafaka.

Buhari ya rattaba hannu a kan kudurin Gyaran Dokar Zabe

Bayan shafe tsawon lokaci, Buhari ya sanya wa Dokar Zabe hannu

Harin Rasha: Shi ne mafi girma tun bayan Yakin Duniya na II

Wannan shi ne yaki mafi muni tun bayan yakin duniya na II.

NAJERIYA A YAU: Yadda Rikicin Rasha da Ukraine Ya Dugunzuma ‘Yan Najeriya

Rikicin Rasha da Ukraine ne batun da ya fi jan hankalin ‘yan Najeriya