Manyan Labarai

Manyan Labarai

Karin kudin tikitin jirgin sama ya jawo karancin fasinjoji

Fasinjoji na kokawa kan karin kudin tikitin jirage da aka yi.

NAJERIYA A YAU: Da Bazar Wa Za A Yi Rawa A Sabuwar Tafiyar TNM?

Mene ne guzirin tafiyar TNM, ina aka dosa, kuma me za a ɗauko?

An rantsar da Sanata Hassan Nasiha mataimakin gwamnan Zamfara

An zargi tsohon Mataimakin Gwamnan da almundahana da kudin gwamnatin jihar.

An tsige Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara

An tsige mataimakin gwamnan bayan gabatar da rahoton kwamitin bincikensa.

Bayan rahoton Aminiya iyalan ‘yan canjin da aka kama sun gana da mazajensu

An kama ‘yan canjin bisa zargin daukar nauyin ta’addanci.