Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Yadda labaran karya ke buya a tsakanin al’umma

Labaran karya Angulu ce da kan Zabo.

Rikicin Ukraine: Farashin mai ya tashi a kasuwar duniya

Rikicin kasashen biyu ya haddasa tashin farashin danyen mai a kasuwar duniya.

Mun ware wa Arewa kujerar shugabancin jami’yya —APC

Mun amince da wani tsari na karkasa mukamai ga dukkan shiyyoyin siyasa.

Matashin da ake zargi da tattaka Kur’ani ya sha da kyar a Kano

Saura kiris fusatattun matasa su kawar da shi daga doron kasa.

Kwankwaso ya jagoranci taron kaddamar da sabuwar kungiyar siyasa

Kwankwaso ya ce sun shirya don tunkarar zaben 2023.