Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babban Taron APC: Abin da ya sa Kwamitin Buni ke jan kafa

Wasu majiyoyi sun ce Gwamna Buni na so ne ya cimma wani buri.

Abin da ’yan Boko Haram suka fada min a 2011 – Obasanjo

Obasanjo ya kuma ce dole tsofaffi su janye jikinsu, su ba matasa dama a fagen siyasa.

Boko Haram: Harin Bom ya hallaka jami’an tsaro 7 a Neja

Za mu alakanta harin da irin rikon sakainar kashi da gwamnati ta yi wa matsalar tsaro.

Abba Kyari ya maka Gwamnatin Tarayya a Kotu kan ci gaba da tsare shi

Ya yi ikirarin cewa yana fama da ciwon suga da hawan jini.

APC ta dage babban taronta na kasa har sai abin da hali ya yi

Jam’iyyar APC na ci gaba da fuskantar rikicin cikin gida a wasu sassanta.