Manyan Labarai

Manyan Labarai

DSS ta tsare jami’inta da ake zargi da auren yarinya ƙarama

Hukumar ta ce za ta bayyana sakamakon bincikenta na gaba kaɗan.

Yadda mata ke sauya akalar tsaro a Kano

Fara aikinta ke da wuya ne ta samu babbar nasarar taimaka wa jami’an ’yan sanda wajen kama wata mata mai garkuwa da mutane

An sako ’yan Maulidi 28 da aka sace a Filato

Bayan sace su, masu garkuwa da mutanen sun tuntubi ’yan uwansu, suna buƙatar a biya kuɗin fansa na Naira miliyan 1.5 kan kowane mutum

Na gamsu ana kashe Musulmai a Najeriya — Trump 

Sai dai duk da haka Trump ya ce an fi kashe Kiristoci sama da Musulmai a Najeriya.

Lakurawa sun kashe ’yan canji 2 suna tsaka da cin kasuwa a Sakkwato

Maharan da ake zargin ’yan bindigar Lakurawa ne sun kai hari shagon canjin kuɗi a kauyen Durusar Gawo da ke Ƙaramar Hukumar Gudu ta jihar Sakkwato