Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Bama-baman’ da ’yan ta’adda suka dasa sun fashe a kauyen Neja

Ana dai fargabar mutane da dama sun rasu sanadiyyar fashewa.

Lita biliyan 2.3 na man fetur na dab da shigowa Najeriya — NNPC

NNPC ya ce yana sa ran shigowar man na da karshen watan Fabrairu.

’Yan bindiga sun aure 13 cikin daliban FGC Yauri da suka sace

Wasu daga cikin ’yan matan ma tuni har sun samu juna biyu.

NAJERIYA A YAU: Yadda daukar doka a hannu ke lakume rayuka a Najeriya

Ina mahukuntan kasar suke da har rai ke neman zama ba a bakin komai ba?

Yadda bunkasar tattalin arziki zai shafi talaka a Najeriya —Farfesa Darma

Duk bunkasar tattalin arziki, tasirinsa zai zama ragagge matukar ba a samu sauki a farashin kayan abinci ba.