Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kar a biye wa PDP ko APC a Zaben 2023 —Kwankwaso

Ni ban ga wani abu da jamiyyar PDP ko APC za su yi wa ‘yan Najeriya tinkaho da shi ba.

Harin Sojin Najeriya kan ’yan bindiga ya yi kuskuren kashe yara 7 a Nijar

Sun yi kuskuren kisan yaran ne a kokarin farmakar ’yan bindiga.

Abin da ya sa na dawo daga rakiyar Buhari – Tambuwal

Gwamna Tambuwal ya ce ba abin da ya hada Buhari da mutanen da ke kewaye da shi

Za a fuskanci hazo da kurar da za su iya hana jirage tashe a Arewa – NiMet

NiMet ta shawarci masu amfani da hanyoyi da ma masu matsalolin numfashi su yi taka-tsantsan.

Mutum 9 sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Bakwai daga cikin wadanda suka mutu mata ne, biyu kuma maza.