Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rikicin Rasha da Ukraine: Siyasa ko kabilanci?

Masana sun ce takaddamar Rasha da Ukraine rikici ne irin na kabilanci

Mu gode wa Allah da Ya ba mu Buhari —Aliko Mohammed

Ya kamata a bar ’yan Najeriya su zabi shugaban da suka ga ya dace ba karba-karba ba

An sace tsohuwa mai shekara 70 da wasu mutum 10 a Taraba

Masu garkuwar dai na neman a biya su Naira miliyan 70.

Nijar za ta karbi dakarun Faransan da Mali ta kora don su tsare mata kan iyaka

Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da Mali ta kore su daga kasarta.

Shekarau ya zargi uwar jam’iyyar APC da rashin adalci

Sanata Shekarau ya yi tir da kalaman Gwamna Ganduje a kan lamarin