Manyan Labarai

Manyan Labarai

N-Power: CBN zai ba wa matasa 300,000 da aka yaye rance

Zuwa karshen watan Maris ake sa ran fara biyan kudaden.

Za a fara makala wa jami’an tsaro kyamara a jikinsu

Za a makala kyamarori a jikin jami’an tsaro domin nadar duk wani motsinsu a yayin da suke aiki

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Daba Ke Juya Akalar Siyasar Najeriya

Nazari kan mumunan tasirin ’yan daba wurin rikita harkokin zabe

An mika wa Abdullahi Abbas shaidar shugabancin APC a Kano

Haruna Danzago ya ce zai daukaka kara kan hukuncin da kotu ta zartar.

’Yan bindiga sun sace iyalan Sarkin Hausawa a garin Jere

Sun saki Hauwa’u wadda ita ce uwar-gida, bayan da suka ga cewa tana fama da hawan jini.