Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Wahalar Man Fetur: Yadda Mutane Ke Yaba Wa Aya Zakinta

Jama’a na dandana kudarsa a yayin da yayin da ’yan bumburutu ke cin karensu babu babbaka.

Babu jami’in da za mu yi wa rufa-rufa a badakalar hodar Iblis —NDLEA

Ba m da wani dalili na boye duk wani da bincike ya biyo ta kansa.

Na yi mamakin shigar ASUU yajin aiki —Ministan Ilimi

Ba zan iya cewa ga lokacin da za mu warware matalsar ba.

Mun dauki matakan kawo karshen karancin mai —NNPC

NNPC ya tabbatar da cewar jirage makare da man fetur na dab da isowa Najeriya.

Yadda ’yan Najeriya ke kokawa bayan litar fetur ta kai N600

An ninka kudin sufuri a yayin da ’yan bumburutu da gidajen mai suke cin karensu babu babbaka.