Majalisar Dattawan Amurka za ta rage ikon Trump kan sha’anin tsaro
Matakin ya biyo bayan farmakin da Trump ya kai Venezuela, har ya kai ga kama shugaban ƙasar Nicolas Maduro da mai ɗakinsa.
Manyan Labarai
Matakin ya biyo bayan farmakin da Trump ya kai Venezuela, har ya kai ga kama shugaban ƙasar Nicolas Maduro da mai ɗakinsa.
An ƙwato makamai da suka haɗa da bindigogi da gatari da kuma adduna.
Waɗanda ake zargin sun haɗa da: Usman Khalid mai shekara 25 da Bello Musa Ahmed mai shekara 24 dukkan su maza ne kuma mazauna unguwar Tsamiya (a Brege
Akalla yara fiye da 10 sun mutu sakamakon ɓarkewar cutar da ake zargin kwalara ce a garin Chanchangi da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba.
Majalisar Dokokin ta zargi gwamnan da mataimakiyar da aikata wasu manyan laifuka da suka shafi cin hanci da rashawa.