Manyan Labarai

Manyan Labarai

2023: Lokaci ya yi da ’yan Arewa za su yi wa Tinubu sakayya —Shettima

Tinubu ya san cewa babu wani abun dogaro kan duk wata yarjejeniya da aka kulla a siyasa.

Dalilan da rikice-rikicen Kudancin Kaduna suka ki ci suka ki cinyewa

Kashe-kashen na ci gaba da gudana ne duk da kokarin da masu ruwa da tsaki suke yi.

Bene mai hawa 3 ya danne mutane a Legas

Yanzu haka dai akwai mutum uku da ake kokarin cetowa daga ciki.

Shin ya dace miji ya hana matarsa amfani da kafafen sada zumunta?

Ra’ayoyin ma’aurata kan dacewa ko rashin dacewar hana mata amfani da kafofin sada zumunta.

Jikan Sardauna, Magajin Garin Sakkwato, ya rasu

Alhaji Hassan Danbaba ya rasu bayan rashin lafiyar kwana daya a Kaduna.