Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Jarida Ke Rura Wutar Rikici A Najeriya

Yadda ’yan jarida ke canza wa mutane maganarsu, wanda hakan ke rura wutar rikici

Ta’aziyyar Hanifa da Ahmad Bamba ta kai Aisha Buhari Kano

Muna addu’a kuma muna fatan za a yi mata adalci.

Za a binciko yadda aka shigo da gurbataccen man fetur Najeriya

An kwashe sama da shekaru 30 ba a fuskanci irin wannan yanayi ba.

‘Ya zama dole Buhari ya bar batun kirkiro sabbin ma’aikatu’

Rahoton kwamitin gyaran ma’aikatun Gwamnatin Tarayya ya taka wa Buhari burki kan kirkiro sabbin hukumomi ko ma’aikatu

Ababen hawa na lalacewa bayan NNPC ta shigo da gurbataccen mai lita 100m

An kiyasta cewa kudin gurbataccen man da NNPC ta shigo da shi ya kai Naira biliyan 16.5