Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Yadda Masu Kwacen Waya Ke cin Karensu Babu Babbaka A Kano

Shiri na musamman da ya bi diddigin matsalar, gano masu aikata laifin, abin da ke sa su, da kuma wuraren da aka fi yi a Kano.

Duk jam’iyyar da ta ba dan arewa takara a 2023 sai ta riga rana faduwa – Akeredolu

 “Kowa aka tsayar, matukar dan Kudu ne za mu mara masa baya, kawai dole ya zama dan Kudu,” inji shi.

A shirye muke mu mika Abba Kyari ga Amurka idan bukatar haka ta taso — Malami

Malami ya ce Najeriya da Amurka na ci gaba da bincike.

Mutum miliyan 13 na fuskantar barazanar yunwa a Afirka – MDD

Hukumar ta ce hakan ya faru ne sakamakon karancin ruwan sama.

Dalilin da mayakan ISWAP 104 suka mika waya

Mayakan ISWAP 104 da suka yi saranda sun ce uwar bari suka gani a sakamakon ragargazar da sojoji ke musu ta sama da kasa a Kudancin Borno