Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Laifin Wane ne Rashin Damawa Da Matasa A Mulkin Najeriya?

Har yanzu matasan Najeriya ba su fara gani a kasa ba yadda suke so

Zan iya kwada wa saurayina mari a kan ‘bestie’ — Budurwa

“Shi saurayi za ta iya rabuwa da shi idan ta auri wani, amma ni ko tayi aure muna fatan zumuncinmu ya ci gaba.”

Buhari ya dawo Abuja bayan shafe kwana 4 a Habasha

Buhari ya dawo Abuja bayan shafe kwana hudu a Addis Ababa.

Kotu ta daure Sadiya Haruna ba tare da zabin tara ba

Ana dai zarginta ne da bata sunan wani mawaki a msana’antar.

Yadda ’yan bindiga suka sa garin Kaduna a tsakiya

’Yan bindiga sun dawo kusa da garin Kaduna domin farautar mutanen da suka yi kaura daga yankunansu