Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA YAU: Za a koma biyan kudin haya wata-wata a Abuja

Tsakanin ’yan haya da masu gidajen haya wa zai fi amfana?

AFCON2021: A karon farko, Senegal ta daga Kofin Afirka

Senegal dai ta samu nasarar ne a bugun fenareti.

Jami’an tsaro sun fatattaki ’yan bindigar da suka kai hari kauyen Zamfara

’Yan ta’addan dai sun sha yunkurin kai wa garin na Magami, amma ba sa samun nasara.

Kudu za ta ba Najeriya mamaki yayin zaben 2023 – Wike

“Duk ranar da Kudu ta yi magana, Najeriya sai ta girgiza,” inji Wike.

Sarkin Jama’are Ahmadu Muhammad Wabi III ya rasu

A watan Nuwambar 2020 ya cika shekara 50 a kan karagar mulki.