Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abubuwan da ka iya kawo cikas ga Osinbajo a Zaben 2023

Dole ne a yanzu Osinbajo ya samo hanyar da zai kwantar da hankalin makusantan Shugaba Buhari.

AFCON 2021: Karon battar abokai tsakanin Salah da Mane a wasan karshe

Za a raba gari tsakanin abokai biyu da ke taka leda a kungiya daya, Sadio Mane na Senegal da Mohammed Salah na Masar

’Yan bindiga sun kashe mata da yara kusan 20 ana tsaka da sallar Juma’a a kauyukan Zamfara

Rahotanni sun ce an kai harin ne lokacin da mazauna yankin ke gudanar da sallar Juma’a.

Muhimman batutuwan da za su mamaye taron Shugabannin Afirka a Habasha

Yawan juyin mulki a nahiyar na cikin muhimman batutuwan da za su mamaye taron.

Ba abin da tsarin karba-karba ya kawo wa Najeriya sai ci baya – Sule Lamido

Tsohon Gwamnan ya ce shi sam ba ya goyon bayan tsarin na karba-karba.