Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dangote ya Janye ƙorafin da ya shigar kan tsohon Shugaban NMMPRA

Da farko Dangote ya shigar da ƙarar ne inda ua zargi tsohon shugaban hukumar da yin sama da faɗi da kuɗin gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Lokacin Da Ya Kamata A Fara Yakin Neman Zaben 2027

Lokaci da yadda ya kamata ‘yan siyasa su fara fafutukar neman amincewar al’umma a siyasance.

Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarorin Malami 57 na wucin gadi

Kotun ta bayar da umarnin ƙwace kadarorin na wucin gadi.

Matasa 2 sun shiga hannu kan yunƙurin yi wa fursunoni safarar wiwi a kotu

Hukumar ta ce yunƙurin da matasan suka yi ya saɓa da doka kuma za a gurfanar da su a gaban kotu.

EFCC ta ƙwace kadarorin Malami na Naira biliyan 213

Hakan na zuwa ne bayan da kotun ta amince da bayar da belin tsohon ministan shari’ar da iyalinsa kan kuɗi naira miliyan 500.