Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe Dagaci da wasu mutum 5 a Katsina

‘Yan bindigar sun kashe dagacin Daddara tare da wasu mutane.

’Yan ci-rani 12 sun daskare a dusar kankara a kokarinsu na shiga Turai

Ko sutturar kirki babu a jikin mutanen da aka gano, duk da tsananin sanyin da ake fama da shi.

Bayan fuskantar jan kafa daga China, Buhari zai koma kasashen Turai da ciyo bashi

Gwamnatin ta ce bankin Standard Chartered ya amince ya ba ta bashin kudin aikin titin jirgin kasan Kano zuwa Legas da kuma Fatakwal zuwa Maiduguri.

Najeriya A Yau: Ma’anar hijabi a idon duniya

Duk da cewa dokokin kasashe sun ba wa dan Adam damar yin addininsa, ana samun ce-ce-ku-ce game da sanya hijabi, wanda umarni ne na addinin Islama.

Senegal ta kai wasan karshe a gasar AFCON

Senegal ta samu nasara bayan ta lallasa tawagar Burkina Faso.