Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘A kan idon sojoji ’yan bindiga suka sace mana mutum 50’

Maharan sun shafe tsawon awa biyu suna cin karensu ba babbaka.

NAJERIYA A YAU: Ka’idojin tuki da mutane suka dauka kwalliya ce

Amfanin zane-zane da ake gani a kan tituna wadanda aka yi domin kare rayukan matafiya

Ban san yawan mutanen da na kashe ba – Yaron Bello Turji da ya shiga hannu

Ya ce duk lokacin da suka kai hari, ana ba su tsakanin N20,000 zuwa N30,000.

’Yan sanda sun kama yaran Bello Turji 57 a Sakkwato

An kama ’yan bindigar ne a wurare daban-daban kan alakarsu da ‘yan bindigar.

Kotu ta tura Mu’azu Magaji gidan gyaran hali

An dai gurfanar da shi a gaban kotun ne bisa zarginsa da cin zarafin Ganduje.