Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsantsanta bauta ta sa wani mutum ya yanke ’ya’yan marainansa a Binuwe

Zan so a ce kowane mutum zai kasance kamar ni.

Fasa Janye Tallafin Mai: Gwamnoni Sun Goyi Bayan Kungiyar Kwadago

Sabuwar matsayar gwamnonin Najeriya bayan Gwamnatin Tarayya da dakatar da cire tallafin man fetur

Ni da Masari sam ba ma iya barci saboda matsalar tsaro – Sarkin Katsina

Sarkin ya ce matsalar tsaron ta sa ba sa iya barci da ido biyu a Katsina, shi da Gwamna.

’Yan bindiga sun hallaka mutane da dama, sun kone gidaje a Neja

Mutane da dama ne ’yan bindiga suka hallaka tare da kone gidaje masu yawan gaske yayin wani sabon hari da suka kai yankunan Galadima-Kogo da Galkogo a

Har yanzu babu wani batu kan ’yan matan Chibok 110 da aka sace

Daga cikin daliban 276, 57 sun yi nasarar kubuta daga hannun mayakan Boko Haram.