Manyan Labarai

Manyan Labarai

Haramcin amfani da mutum-mutumi a Kano na nan daram – Hisbah

Hukumar ta ce ta dauki matakin ne saboda hakan ya saba da koyarwar addinin Musulunci.

Yadda alaka mai karfi ta kullu tsakanina da Abacha —Janar Abdulsalami

‘Yan fada sun yi ta matsawa Abacha ya yi mana ritaya, amma ya ya yi wati da su.

Gwamnatin Kano za ta kashe miliyan N500 don kawata gadar kasa

Gwamnatin ta ware kudaden don kawata gadar kasa da nufin hana mutane zubar da shara a nan.

Hanifa: Matar Abdulmalik za ta yi wani jawabi a gaban kotu

Kotu ta ba da umarnin ci gaba da tsare Jamila kan taimaka wa mijinta bayan ya sato Hanifa

Na shiga damuwa kan rashin zuwa Zamfara —Buhari

Buhari ya ce ya damu matuka saboda rashin ziyartar mutanen Zamfara.