Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Laifin Wane Ne Rashin Daukar Masu Digiri Aiki a Najeriya?

Mene ne ainihin musabbabin rashin samun ayyukan yi ga masu ilimi mai zurfi a Najeriya?

Buhari ya dage ziyarar ta’aziyyar da zai kai Zamfara

Buhari ya dage ziyarar da yake hanyarsa ta kaiwa Zamfara saboda rashin kyan yanayi

A shekara 7 Gwamnatin APC ta yi ayyukan da Amurka ta kasa

Fashola ya ce a shekara bakwai Buhari ya samu nasarori fiye da gwmanatin Amurka a bangaren samar abubuwan more rayuwa

Wahalar tallafin mai za ta kare ne a kan ’yan Najeriya —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira tiriliyan uku wajen biyan tallafin mai a 2022

Buhari ya aza harsashin ginin masana’antar simintin BUA a Sakkwato

Zai fara sauka a Jihar Sakkwato inda zai kaddamar da aikin ginin masana’atar siminti na kamfanin BUA