Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ina da yakinin APC Buhari zai mika wa mulki a 2023 —Garba Shehu

Garba Shehu ya ce yana da yakinin cewa jam’iyyar APC ce za ta sake lashe zabe a 2023

NAJERIYA A YAU: Zaben 2023: Wa zai kai Najeriya tudun mun-tsira

A yayin da zaben shekara ta 2023 ke kara karatowa, wane irin shugaba ne zai kai Najeriya tudun mun-tsira?

Iyayen mutumin da ake tuhuma da kashe Hanifa sun tsere

Iyayen Abdulmalik Tanko sun cika bujensu da iska babu shiri.

Yadda Buhari ya dana wa magajinsa tarko da tallafin mai

Siyasa ce ta sa Buhari ci gaba da biyan tallafin mai, amma wanda zai gaje shi zai shiga tsaka-mai-wuya

Gwamnatin Borno za ta kwace kadarorin Majalisar Dinkin Duniya

Gwamnatin Borno ta ba wa hukumomin Majalisar Dinkin Duniya wa’adain kwana 30 za ta kwace kadarorinsu saboda kin biyan haraji.