Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu gwamnan da ke juya akalar jam’iyyar APC — Yilwatda

Shugaban ya ce APC jam’iyya ce ta daban ba wadda tsirarun mutane ke juya ta ba.

Idan ana neman ɗan siyasar da ba zai sayu da kuɗi ba, to ni ne — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce yana yin siyasa ne da aƙida saɓanin yadda wasu ke yin ta saboda kuɗi.

Kashe-kashe da garkuwa da mutane sun dawo a Katsina

’Yan bindiga a daren Litinin sun kai hari a kan wasu al’ummomi na Karamar Hukumar Malumfashi a Jihar Katsina, inda suka kashe mutane takwas tare da yi

NAJERIYA A YAU: Yaya Matsayar Katsalandar Din Da APC Tace Nyesom Wike Na Yi A Jam’iyyar?

Yadda Nyesom Wike ke neman janyo rikici a jam’iyyar APC da yadda jam’iyyar ke kallon batun.

Tinubu ya naɗa mace ta farko shugabar Makarantar Horar da Lauyoyi ta Najeriya

Za ta gaji Farfesa Isa Hayatu Chiroma, shugaban makarantar mai barin gado, wanda wa’adinsa zai ƙare a ranar 9 ga Janairu, 2026.