Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta soke lasisin dukkan makarantu masu zaman kansu da ke Jihar

Gwamnatin ta ce dole ne a sake tantance dukkan makarantu masu zaman kansu da ke Jihar.

Kotu ta ba da umarnin tsare wanda ake zargi da kisan Hanifa a kurkuku

Kotun ta kuma dage ci gaba da sauraron karar zuwa biyu ga watan Fabrairun 2022.

Juyin mulki: Sojojin Burkina Faso sun tsare Shugaban Kasa

An dai tsare shi ne tare da wasu manyan jami’an gwamnatinsa.

A zartar wa wanda ya kashe Hanifa hukuncin kisa a bainar jama’a —Aisha Buhari

Ina goyon bayan da’awar da Malam Abdallah Gadon Kaya ya yi.

Zalunci ne Arewa ta ci gaba da mulki a 2023 —Tanko Yakasai

Yakasai ya ce Tinubu ne ya fi cancanta a cikin masu neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.