Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mayakan Boko Haram sun sace ’yan mata 17 a Chibok

Harin dai ya tilasta wa fararen hula suka rika guduwa dazuka don neman mafaka.

Manyan makaman ’yan sanda 178,459 sun yi batar dabo

An gano bindigogi kirar AK-47 guda 88,078 da kirar Pistol guda 3,907 sun yi batar dabo.

Yadda daliban Jami’ar Jos suka kirkiro mota ta amfani da laka da karafuna

Wadansu sun kirkiro makamashin gas daga dusar katako da bawon kwakwa

Najeriya A Yau: Yadda Tsaro Da Tattalin Arziki Za Su Shafi Zaben 2023

Domin sauke shirin latsa nan Yanayin tsaro da tattalin arziki na taka muhimmiyar rawa a wuring gudanar da zabe wanda kuma babban jigone wajen tabbatar

Yadda shugaban makaranta ya kashe ’yar shekara biyar ya binne gawarta a Kano

An cafke shugaban wata makarantar Firamare ta Noble Kids Nursery and Primary School bisa zargin kisan wata dalibarsa ’yar shekara biyar mai suna Hanif