Daga Laraba: Hanyoyin Warware Matsalolin Bayan Jefa Kuri’a
Abubuwan da ke biyo bayan jefa kuri’a a zabe da kuma kama dalilan da zabe ke zama inkonkulusib.
Manyan Labarai
Abubuwan da ke biyo bayan jefa kuri’a a zabe da kuma kama dalilan da zabe ke zama inkonkulusib.
Dalibai sun ki komawa makarantu domin daukar darasi a Jihar Zamfara, bayan an bude su, bayan wata hudu da rufewa saboda matsalar tsaro.
Buhari zai halarci bikin rantsar da Shugaban Kasar, Adama Barrow, a karo na biyu.
Ya ce sam Buhari ba shi da hannu a cire tallafin man fetur.
Ya kuma ce jam’iyyar ta sanya 26 ga watan Fabrairu a matsayin ranar babban taronta.