Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace Hedmasta a Neja, sun bukaci a basu N100m

Akalla kauyuka biyar ne da ke Karamar Hukumar ta Mashegu ’yan bindigar suka kai wa hari,

’Yan bindiga sun kai harin daukar fansa kan mayakan Boko Haram a Kaduna

’Yan bindiga da dama sun kwanta dama yayin artabu da mayakan Boko Haram.

Buhari ga sojoji: Ku hanzarta murkushe ’yan bindigar Neja

Na yi imani cewa idan akwai hadin kan ’yan kasa, tabbas za mu shawo kan wannan matsala.

Najeriya A Yau: Yadda Tinubu da Dattawan Arewa Suka Yamutsa Hazo Kan Zaben 2023

Dalilan Tinubu na bayyana aniyar takararsa a Fadar Shugaban Kasa da kuma wanda Kungiyar Dattawan Arewa ke son ya tsaya takarar shugaban kasa a zaben 2

Abin da ya sa na yi imanin zan ci zabe a 2023 —Tinubu

Mu sani cewa duk abin da ya faru a wata jiha daya to ya shafi kasar ce baki daya.