Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bai kamata a zargi Abba da cin amana ba — Shekarau

s Shi kansa Kwankwaso ya taɓa barin jam’iyya lokacin da yake kujerar gwamna, inda ya koma APC daga PDP ba tare da ajiye kujerar ba.

An gano abin fashewa da ake zargin makamin Amurka ne a Neja

Ana zargin abin fashewar wani yanki ne na makami mai linzami da Amurka ta harba a Najeriya a kwanakin baya.

Kwana 25 ke nan ban ji muryarsa ba — Matar Khalifa Sani Zaria

Daga zuwa sai aka ce wai ana tuhumar sa a kan wasu Naira miliyan biyu.

Yara 469 sun mutu saboda rashin abinci mai gina jiki a Kano

Aƙalla yara 469 ne suka mutu sakamakon rashin abinci mai gina jiki tsakanin watan Janairu zuwa Yuli, 2025, a Jihar Kano, inda fiye da rabin yara ke fa

Sauya sheƙar Abba ba a Kano ta tsaya ba

Wani na kusa da gwamnan ya shaida wa wakilinmu cewa sauya shekar ba batun Kano ba ne, batun Fadar Shugaban Ƙasa ne.