Manyan Labarai

Manyan Labarai

Daukar Aiki: Ranar Litinin za a saki sunayen mutanen da suka ci jarabawar Sibil Difens

Mutum 5,000 sun yi nasara daga cikin miliyan 1.5 da suka nemi aikin da aka fara dauka a 2019.

Rufe Twitter: Yadda ’Yan Najeriya Suka Yi Asara, Gwamnati Ta Ci Riba

Gwamnati za ta samu makudan kudade daga harajin da kamfanin Twitter zai rika biyanta nan gaba.

Muddin ba a tashi tsaye ba, mayakan ISWAP za su fitini Najeriya —Zulum

Mayakan ISWAP na da makamai sannan suna da basira fiye da mayakan Boko Haram.

‘Na dauki ci da sayar da sassan jikin mutane a matsayin al’ada’

Mun cire mazakutar yara biyu, idanu, ’ya’yan hanjinsu da makoshi.

Rikicin APC: Shekarau ya sake doke Ganduje a kotu

Kotu ta yi watsi da karar da bangaren Ganduje ya shigar na neman rusa bangaren Shekarau da Barau Jibrin.