Manyan Labarai

Manyan Labarai

An cafke masu safarar makamai zuwa Najeriya daga Nijar

Jami’an tsaro sun kwace makamai da harsasai masu tarin yawa a hannun masu fasakwaurin.

NAJERIYA A YAU: Yadda Likitoci Ke ‘Jawo Asarar Rayuka’

Bayani kan sakacin likitoci da ma’aikatan jinya da ke barazana ga rayuwar marasa lafiya a asibitoci.

Bayan wata 7, Buhari ya sake bude Twitter a Najeriya

An ci gaba da amfani da Twitter Najeriya bayan wata bakwai da gwamnatin kasar ta rufe harkokin kamfanin a kasarta.

’Yan A Saidaita Sahu sun janye yajin aiki a Kano

Masu haya da baburan A Daidaita Sahun za su koma aiki a ranar Alhamis.

An yi garkuwa da mahaifiyar dan majalisa a Kano

Mahara sun yi amfani da karfin tuwo suka karya kofar gidan mahaifiyar dan majalisar.