Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta kai hari garin su Burutai, ta hallaka mutane

Mayakan sun kashe ma’aikata biyu a Kwalejin TY Burutai.

Tsohon Shugaban Kasa, Ernest Shonekan, ya rasu

Ya rasu a Legas, yana da shekara 85.

Takarar Tinubu: Shugaba Buhari “ya shiga tsaka mai wuya”

Akwai yiwuwar sa zare a APC tsakanin Tinubu da Osinbajo da Goodluck Jonathan

Najeriya A Yau: Yadda Rage Kwanakin Zuwa Makaranta Zai Shafi Dalibai A Kaduna

Malamai na ganin tsarin da zai tilastawa makarantu hutun kwana uku a sati zai kara takure su wurin shirya jadawalin darussan da za su koyar.

2023: Babu abin da zai hana mai nadin sarki zama sarki —Tinubu

Babu abin da zai hana mai nadin sarkin zama sarki.