Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya ziyarci Buhari a Fadar Aso Rock

Tsohon gwamnan na Jihar Legas ya shiga bayan labule da Shugaba Buhari.

Fasinjoji sun yi curko-curko bayan direbobin Adaidaita Sahu sun tsunduma yajin aiki a Kano

Suna yajin aikin ne saboda dokar sabunta lasisin tuki da KAROTA ta kirkiro.

Matsalar tsaro na raguwa sosai a Najeriya – Babban Hafsan Tsaro

Ya ce duk da kalubalen da ake fuskanta, an samu ci gaba a bangaren tsaro.

Najeriya A Yau: AFCON 2021: Tana Kasa Tana Dabo

Shin Najeriya za ta kai bantenta a Gasar Cin Kofin nahiyar Afirka ta 2021?

Hatsarin mota ya yi ajalin ’yan sanda uku a Abuja

Wannan lamari abun takaici ne saboda mun rasa jami’anmu.