Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sauya sheƙar Abba ba a Kano ta tsaya ba

Wani na kusa da gwamnan ya shaida wa wakilinmu cewa sauya shekar ba batun Kano ba ne, batun Fadar Shugaban Ƙasa ne.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Suka Yanka ’Yan Kasuwa A Jihar Neja

Haƙiƙanin abun da ya faru a Kasuwar Daji, inda ’yan ta’adda suka yi wa mutane yankan rago a Ƙaramar Hukumar Borgun Jihar Neja,

Sarkin Hausawan Ibadan ya rasu

Manyan hakiman sun shaida wa Aminiya cewa gobe Talata da misalin ƙarfe 10 na safe ne za a suturta Sarkin Hausawan Ibadan a cikin gidansa da ke Unguwar

Motoci da shaguna sun kone a gobarar Garejin Buzaye da ke Sakkwato

Shaguna da motoci da sauran kadarori sun kone a gobarar da ta tashi a Garejin Buzaye, da misalin karfe 10 na safiyar Litinin.

Ban ce Amurka na shirin kawo min hari ba — Sheikh Gumi

“Yanzu haka akwai labarin karya da ke yawo wanda ke ikirarin cewa na ce an kai mini hari daga Amurka a cikin Najeriya, ko makamancin haka,” in ji shi.