Manyan Labarai

Manyan Labarai

2023: ‘Za a samu rabuwar kai a Arewa idan ba a goyi bayan Osinbajo ba’

Kungiyoyin sun bukaci ‘yan arewa su yarda a mika mulki ga kudancin Najeriya a 2023.

Abin da ya sa kawalci wa ’yan bindiga ke neman zama sana’a

Masana sun ce talauci da rashin aiki da son zuciya ne ummul haba’isi

Najeriya A Yau: Me Sabon Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tattalin Arziki Zai Tsinana Wa Talaka?

Hikimar Buhari ta nada sabon mashawarci kan tattalin arziki kasa da wata 16 kafin saukarsa daga mulki.

Buhari ya ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda

Ya ce ayyanawar na nufin za a rika daukar su a matsayin ’yan ta’addan.

An bude kasuwanni 4 da aka rufe a Zamfara

An bude kasuwannin ne bayan daidaituwar al’amura a yankunan da suke.