Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sabon samfurin COVID-19 mai suna ‘IHU’ ya bulla a Faransa

Samfurin dai na da nau’o’i 46, kuma ya kama mutum 12.

Daga Laraba: Matakan Yin Katin Zabe Domin Kawo Sauyi

Matsalolin da a ke fuskanta a wurin yankar katin zabe da hanyoyin warware su a cikin sauki.

’Yan sanda sun ceto mutum 97 a dajin Zamfara

Jami’an tsaro sun zagaye dazukan suka fatattaki ’yan bindigar sannan suka ceto mutanen.

’Yan bindiga sun kashe mutum 9, sun sace dabobbi 250 a Kaduna

Maharan sun kashe akalla mutum tara sannan suka sace dabobbi 250 a Jihar.

An kai wa gidan dan sanda mai yaki da ’yan ta’adda hari a Zariya

Gidan dan sandan dai na dauke da mutane sama da 20.