Manyan Labarai

Manyan Labarai

Nawa kake bukata ka iya rike aure?

A yanayin matsin da ake ciki a Najeriya, N70,000 za ta isa a rike mata?

Mai tsananin rabo ne kawai zai iya ganin karshen mulkin Buhari a raye – PDP

APC ta kuma roki APC ta sake duba manufofinta a 2022, saboda ana cikin kunci.

An sake tsawaita wa’adin hada layukan waya da lambar NIN

A baya dai ranar 31 ga Disambar 2021 wa’adin zai kare.

Ban ji dadin yawan gyare-gyaren da Majalisa ta yi wa kasafin kudin 2022 ba – Buhari

Buhari ya sanya hannu tare sa rattaba hannu kan kudurin kasafin 2021.

Basaraken Filato ya kubuta daga hannun ’yan bindiga

’Yan bindigar sun fasa gidan basaraken sannan sannan suka yi awon gaba da shi a ranar Lahadi.