Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sace dan sandan da ke sashen yaki da garkuwa da mutane a Adamawa

Ana dai tunanin an sace shi ne bisa kuskure a maimakon wani attajiri.

Buhari ya ceto Najeriya daga durkushewa a 2015 — Malami

Malami ya ce Buhari ya yi abin da ko shugabannin duniya ba su yi ba cikin shekara daya.

Hadarin mota ya kashe ’yan Najeriya 14,773 a cikin shekaru 3

An samu mutum fiye da dubu 100 da hadari ya ritsa da su cikin shekaru uku a Najeriya.

Najeriya A Yau: Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid

Domin sauke shirin latsa nan Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana. Shirin Najer

Mafarauta sun yi wa ’yan bindiga kwanton bauna, sun ceto mutum 9 a Kaduna

Mafarautan sun cafke dan bindiga daya da ransa.