Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun yi awon gaba da matar dan sandan kwantar da tarzoma wasu mutum 5 a Zariya

Maharan sun far wa unguwar ne a yayin da ake gudanarwa da bikin Kirsimeti.

Yadda rasuwar Desmond Tutu ta girgiza Afirka ta Kudu

A ciki da wajen Afirka ta Kudu ana ganin Tutu a matsayin ma’aunin gaskiya

COVID-19 ta bulla a Fadar Shugaban Kasa, ta kama Garba Shehu da wasu hadiman Buhari

Ko a makon nan sai da Aisha Buhari ta umarci hadimanta su tafi, sai ta neme su.

Sojoji sun kashe sama da mutum 30 a Myanmar, sun kone gawarwakinsu

Daga cikin mutanen da aka kona, har da tsofaffi da mata da kananan yara.

Ganduje tauraro ne a siyasar Najeriya — Gwamnonin APC

An bayyana Ganduje a matsayin jagora na gari da ya jajirce don tabbatar da hadin kan al’umma.