Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sace mutum 4 suna sallah a Taraba

A kasa da sati uku an sace sama da mutum 25 a yankin.

Najeriya A Yau: Shin kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?

Domin sauke shirin latsa nan Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban. Sai ga shi

Muna dab da shiryawa da Kwankwaso —Ganduje

Ganduje ya ce ’yan jagaliya da ba sa son ganin shi tare da Kwankwaso ne ke rura wutar rikici a tsakaninsu

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yan kasuwa a hanyar Birnin Gwari

Wani mai gari a ya ce ’yan kasuwa sama da 70 ne a ayarin motoci 20 tare da rakiyar ’yan sanda.

An damke masu yi wa ’yan bindiga safarar karuwai

Wadanda ake zargin na kuma kai wa ’yan bindiga bayanan sirri tare da safarar makamai.