Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta umarci Sarkin Dubai ya biya tsohuwar matarsa Dala miliyan 500

A lokacin da take Dubai ana ba Gimbiya Haya Fam miliyan 91 a shekara domin kula da gida da kuma kyaututtuka.

Rayukan ’yan Najeriya ba su dami Buhari da gwamnonin Arewa ba —ACF

ACF ta ce halin ko-in-kula da Buhari da gwamnonin suke nunawa ya tabbatar cewa rayukan iyalansu da ofisoshinsu ne suka fi damun su.

Najeriya A Yau: Yadda ’Yan Ta’adda Suka Ruguza Ilimi A Arewacin Najeriya

Arewacin Najeriya ya yi kaurin suna wajen tabarbarewar ilimi da kuma yawan yara marasa zuwa makaranta.

Kaduna: ’Yan bindiga sun harbe basarake a Giwa, kwana 1 bayan kashe mutum 38

Harin dai ya tilasta wa kusan kaso 70 na mutanen yankin yin hijira.

Gwamnatin Kaduna ta fitar da sunayen mutanen da ’yan bindiga suka kashe a Giwa

Gwamnatin ta ce ya zuwa yanzu ta gano sunan mutum 29 daga cikin 38 din da aka kashe.