Manyan Labarai

Manyan Labarai

Turji: Kasurgumin dan bindigar da ya addabi Zamfara Na neman a yi sulhu

Wannan dai ba shi ne karo na farko da yake aike wa da mutanen yankin wasika ba.

‘China ba za ta kwace kadarorin Najeriya ba saboda taurin bashi’

Hasali ma, Najeriya ta ce bashin da China ke bin ta bai wuce kaso 9.4 cikin 100 ba.

In Za Ka Fadi… Arewa: Shekau a rigar Turji…

Kullum Arewa ta zama ita ce makwantar rikici rigingimu da masifu iri-iri daga an fita wannan sai a fada wancan.

An yaye kuratan soja 4,800 domin yakar ’yan ta’adda

Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar-Janar Faruq Yahaya ya hore su da su kasance masu amfani da horon da suka samu wurin kawar da ayyukan ta’adanci

Jami’an kwastam sun kama kwantaina makare da bindigogi daga kasar waje

Kwantainar na dauke da kwalayen bindigogi da aka yi fasakwaurinsu zuwa Najeriya daga kasar waje