Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mutum 7 sun rasu, 14 sun jikkata a hatsarin mota a Jigawa

Mutanen yankin sun nemi hukumomi su sanya matakan kariya domin rage aukuwar hatsarin mota.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 5, sun ceto mutum 3 a Borno

Rundunar ta tafka artabu da ‘yan ta’addan tare da kashe biyar daga cikinsu.

Yadda jiragen soji sun hallaka ’yan bindiga 23 a Katsina

Rundunar Soja ta Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun hallaka akalla ’yan bindiga 23 da ke tserewa daga Jihar Kano zuwa Katsina, a wani samame na haɗin

Mutane 25 sun mutu, 14 sun nutse a hatsarin jirgin ruwa a Yobe

Hatsarin kwalekwale ya yi ajalin aƙalla mutum 25, yayin da aka ceto 13, sannan wasu 14 suka ɓace a Ƙaramar Hukumar Nguru ta Jihar Yobe.

’Yan ta’adda sun kashe mutane 30 a kasuwa a Neja

Shaidu sun ce maharan sun yi wa mutanen kisan gilla ne a Kasuwar Daji da ke yankin Demo inda suka yi awon gaba da tarin kayan abinci.