Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun ba Yusuf Buhari sarauta ne saboda ya rika zuwa Daura in mahaifinsa ya bar mulki – Sarkin Daura

Ya ce ce ba shi sarautar ne don saka alhairan da mahaifinsa ya yi wa Daura.

Buhari zai kai ziyarar kwana uku kasar Turkiyya

A lokacin ziyarar Buhari zai halarci taron hadin gwiwar kasashen Afirka da Turkiyya a Santambul

Ana kashe mu kamar dabbobi babu mai kare mu —Sheikh Dahiru Bauchi

Malamin ya ce, “Muna da gwamnatoci har a matakai uku amma ana kashe mu ba mai kariya ana sayar da mu kamar dabbobi ana yin abin da aka ga dama d

Najeriya A Yau: Yadda Karin Haraji a 2022 Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

Hanyoyin da karin harajin zai taimaki tattalin arzikin Najeriya da kuma yadda zai shafi rayuwar ’yan kasar kai-tsaye.

Majalisa ta amince wa Buhari ya ciyo sabon bashin $5.8bn

Za a ciyo bashin ne daga wurare daban-daban na kasashen waje.