Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kisan gilla: Sakkwatawa sun ba Buhari wa’adin kwana 14 ya je musu ta’aziyya

Suna bukatar Buhari ya biya diyyar barnar da ’yan bindiga ke yi tunda gwamnati ta kasa magance matsalar.

Akwai barazanar kisa da garkuwa da ’yan Majalisar Dokoki ta Tarayya —DSS

A karon farko DSS ta ambaci ’yan Majalisar Tarayya kai-tsaye a jerin mutanen da ke cikin hadarin garkuwa da su

Daga Laraba: Illolin da rashin kaunar juna ke yi wa mata 

Kashi na biyu kan rajin kaunar juna a tsakanin mata da kuma illolin hakan

Kisan Sakkwato: Masarautar Bichi ta shirya addu’o’i na musamman ranar Juma’a

An ware safiyar Juma’a domin gudanar da sallah da addu’o’in samun zaman lafiya a Najeriya

Monguno ya bayyana sunayen kungiyoyin da ke daukar nauyin ta’addanci a Najeriya

Fadar Shugaban Kasa ta zayyano sunayen kungiyoyi masu daukar nauyin ta’addanci a Najeriya.